Agaishe ki Mariyamu, ka da ki ke mai samu alheri:
Ubangiji Yana tare de ke,
mai albarka ki ke chikin mata,
abin haifuwa na chikinki kuma mai-albarka ne Isa.
Mai-Tsarki Mariyamu, Uwa Allah,
ka yi ma mu maizunubi adua,
yanzu dalokoci mutua mu.
Amin.
Hausa